Abdallah Amdaz şarkı sözleri

Excellency mai wake Hmmmm Babymasoyiyakinkainiwata duniya Kincanjanrayuwar datasacenzuciya Babymasoyiyakinkainiwata duniya Kincanjanrayuwar datasacenzuciya Nidai dake nakeburinkare rayuwa Sai in dake albi zandainakishin ruwa Zan badakomaiabani kekizamonyar uwa In bakiduniyaalbibazanarayu ba Albi Albi Abina ke ce Baby Baby Ruhi na ke ce Soyayyarki ce albi ke sani nishadi Idan inakallonkisai injikamarin fadi Zanzo muje dake albi kiyi min tadi Baby kyakykyawa Maikalarburgewa Allahyabanke Albi na dace Allahyabanike albi Na gama dacewa Allahyabanike albi Na fada na kara Bani babudamuwaahaa donfarincikialbi. Albi Abina ke ce Baby Baby Ruhi na ke ce Dasaurizaki zo kizo Kar kiyi mini gizo gizo Dasaurizaki zo kizo Albi kar kiyi gizo gizo Baby ganigabankikizamo min garkuwa In ina jin kishirwa Ke zaki debo min Danbakisonnai shakuwa Dimuwa kodamuwaahaa Albina na nasanyinidanuna Albina na nasanyinidanuna Albinaalbinanasanyinidanuna Albi Albi Abina ke ce Baby Baby Ruhi na ke ce Albi Albi Abina ke ce Baby Baby Ruhi na ke ce Dasaurizaki zo kizo Kar kiyi mini gizo gizo Dasaurizaki zo kizo Albi kar kiyi gizo gizo Gizo Kizo Midget mix Ok Kashipu en kida Excellency

Sanatçının Fotoğrafı

Sanatçı Görseli Yok