abkzazzau mafarki şarkı sözleri
Sunana Siddiqul-akhbar, kuma daga Sakkwato ne
Daga can na fito, Arewa mai
nisa Sakkwato
Lokaci, ya bamu tabbaci
Kulafucin, abin da zamuci
Mun dora a tsari mai kyau, yadda zamu cigaba
Shi rabon mutum, Allah ya fidda shi
Tamkar kace, haure da dasashi
A Kwana a tashi hukuncin Allah baya faduwa
Mafarki ya zama gaskiya, buri ya cika
One day hustle gobe, buri zai cika
Mafarki ya zama gaskiya, buri ya cika
One day hustle gobe, buri zai cika
Banza bata sawa-aji wane kamar labari na
Rana zafi inuwa kuna, na nemi halali na
Kwalli bai zuwa tsakar kai suce a banza
Kafin na iso nan mallam na nomi gwaza
Tsaunuka ruwa, da sahara sai nayi visa
Hadari na yau gobe daban kai naga haza
Kwalli bai zuwa tsakar kai, suce a banza
Kafin mu iso nan ka sani, mun noma gwaza
Mafarki ya zama gaskiya, buri ya cika
One day hustle gobe, buri zai cika
Mafarki ya zama gaskiya, buri ya cika
One day hustle gobe, buri zai cika
Tun-tuni mama tace, one day you go make am son
Baba na ya fada wata rana, my time e go come
We made it from our hustle, make i let dem know
Kashin bayan nasara hakuri, so one day we go shine
Babu guru da laya
Kuma babu tsafi
Ana ta-tafa min a textile tufafi
Assiddikul akhbar
Kalli nayi shar-shar
Mun samu dubun yarda da aikin tufafi
Na zamo tauraro, can sama nake ta shining
Nufi na Allah wata rana buri zai cika
Mafarki ya zama gaskiya, buri ya cika
One day hustle gobe, buri zai cika
Mafarki ya zama gaskiya, buri ya cika
One day hustle gobe, buri zai cika
Tafi sannu a sannu ka kai nesa
(buri zai cika)
Kar kai bacci kamar kasa
(buri zai cika)
Sam kar ka nuna ka kasa
(buri zai cika)
Nasara wata rana kadan lasa
(buri ya cika)
To angode

