abuja boy tawa şarkı sözleri

K Mix by kc Tawa Tawa Tawa Tawa ni ke zamba kouna Tawa zo gefe na zauna Tawa ban zobe na azurfa Tawa mai wanka da turare A kanki na kare soyayya Auranki a yau nina shirya Zotaka im miki jagora Kamareki a mata basake A cikin yan mata kin zarce Ga kyan tafiya ga iya zance Ilimi da biyaya kin dace yeh Sai daso ake san mai soyayya Ga tawa haa Zuciya tana san mai santa Ga tawa haa Ni dake a yau Bama sa insa haa Mai sona haa Zuciya tana san kouna haka Mai sona haa Tauraruwa at mata Kece zambaiwa gata Kece abar yabona Safiya dare da rana A tabaki in fisata Mai kyan jiki da tsafta Ita dai bataketa A gurina zaki zauna Tawa ni ke zamba kouna Tawa zo gefe na zouna Tawa ban zobe na azurfa Tawa mai wanka da turare Eh in nasameki na huta Tauraruwa wa ce cikin mata A gurina ke kinfimin mota Mai jan painti da jan bamba A gidana can zaki dai tare Hakuri zakiyi ki dan daure Lokacina dake yayi Ranar ni zana nunoki tawa Tawa, tawa Haaa Haaa Abujaboy yeh IYeh I yeh
Sanatçı: Abuja Boy
Türü: Belirtilmemiş
Ajans/Yapımcı: Belirtilmemiş
Şarkı Süresi: 2:23
Toplam: kayıtlı şarkı sözü
Abuja Boy hakkında bilgi girilmemiş.

Fotoğrafı