attah ivo mutumin galilee şarkı sözleri

Oh Oh Oh Oh Oh Oh Oh Oh Oh Oh Oh Oh Akwai Wani Mutumin Galilee Shi Ne Isa Almasihu Yana Ayukan Al'ajibi Yana Cike Da Tawalihu Shi Ya Biya Dukkan Bukatuna Shi Ya Ba Ba Ni Sabon Rai Shi Ya Share Dukkan Hawaye Na Shi Ya Wanke Ni Sosai Ina Son Mutumin Nan Na Galilee Yana So Na Ni Ma Ina Son Sa Ina Son Mutumin Nan Na Galilee Yana So Na Ni Ma Ina Son Sa Ina Son Mutumin Nan Na Galilee Yana So Na Ni Ma Ina Son Sa Ina Son Mutumin Nan Na Galilee Yana So Na Ni Ma Ina Son Sa Shi Ne Makiyayi Na Ni Zan Bishi Shi Ne Duk Tunani Na Shi Ne Mai Kalmomin Ba Da Rai Har Abada Har Abada Ina Son Mutumin Nan Sosai Shi Ya Fara So Na Ya Wanke Mun Zunubai Na Kaunar Sa Babu Iyaka Komai Ya Ba Ni Ban Biya Ba Dukka Shi Ya Ba Ni Kyauta Ina Son Mutumin Nan Na Galilee Yana So Na Ni Ma Ina Son Sa Ina Son Mutumin Nan Na Galilee Yana So Na Ni Ma Ina Son Sa Yana So Na Yana So Na Yana So Na Ni Ma Ina Son Sa Yana So Na Yana So Na Yana So Na Ni Ma Ina Son Sa
Sanatçı: Attah Ivo
Türü: Belirtilmemiş
Ajans/Yapımcı: Belirtilmemiş
Şarkı Süresi: 4:26
Toplam: kayıtlı şarkı sözü
Attah Ivo hakkında bilgi girilmemiş.

Fotoğrafı