cdeeq boss lady şarkı sözleri
Iyeh
Tofah
Cdeeq
Takun tafiyaki
Irinta milki
Kinsha janbaki
Irin na chocky
Dadin muryarki
Yaja mazaje
Kyawun fuskarki
Yakar mazaje
Ga kudi ga kyau
Boss lady
Ga aji ga iko
Boss lady
Yar fara fes fes
Bosslady
Wankanki caras
Boss lady
Sugar ahh
Boss lady
Jiya tare da dan governor
Yau zataje taga senator
Gobe koh segurin dino
Jibi nemota a fada
Yaro kul! Narabaka
Koda kudinka seda rabonka
Zuwa hajji se ankiraka
Koda kudinka seda rabonka
Ga kudi ga kyau
Boss lady
Ga aji ga iko
Boss lady
Yar fara fes fes
Boss lady
Wankanki charas
Boss lady
Sugar ahh
Boss lady
Kiji dadinki
boss lady
Meyafi ranki
Boss lady
Taki da tasu da banbanci
Ko makaho zaya shaida
Ga kudi ga kyau
Boss lady
Ga aji ga iko
Boss lady
Yar fara fes fes
Boss lady
Wankanki caras
Boss lady
Sugar ahh