cdeeq mafarki şarkı sözleri
UHmmmmm
Cdeeq
Assalam salam kyakkyawa
Idaniya keta gani
Zuciya tayo marmari
Kinada kyan murmushi
Zan bada kai
Zan bada rai
Zan bada duka komaina
Akanki ni
Zan mutu ni
In bada rai fansa
So oooooo so
UHmmmmm
Da farko abune kamar wasa
Abokina yasa yar gasa
Ya amince zai bani motarsa
In har nabaki so kuma ki amsa
To gashi kin amsa
Kuma na lashe gasa
Ya sunanki
Ban Number ki
Mene address dinki
Ni burina ni kizamo muradina
Ai mundace nidake a tunanina
Assalam salam kyakkyawa
Idaniya keta gani
Zuciya tayo marmari
Kinada kyan murmushi
Zan bada kai
Zan bada rai
Zan bada duka komaina
Akanki ni
Zan mutu ni
In bada rai fansa
So oooooo so
UHmmmmm
Second verse
Kyau kamar ke kikayi kanki
Kinada fara'a gaki da kirki
Kin kama zuciya tanata sonki
Nazo da koko kibani sonki
Zanso nasoki
Ko a Mafarki
In har naganki
Bani barinki
Barinki Barinki Barinki barinki barinki
So ooooooo so
UHmmmmm