f. prince so şarkı sözleri
Soyayya na Baki
Soyayya na baakii
Kinshiga raina
So dake zanayi
Kinshiga Raina
Sooo dake zanayi
Soyayyar mu har abada
Dani dake masoyiya
Bamu rabewa
Dani dake- har abada
So, So
Zoki bani so
So, so
Zoki bani Soyayya
You're my number one
That's special one
No matter how far I go
I will always run to you
Dawainiyarki nine
Rayuwa dake
Babu wanda zai shige
Tsakanina dake
Soyayyar mu har abada
Dani dake masoyiya
Bamu rabewa
Dani dake- har abada
So, So
Zoki bani so
So, so
Zoki bani Soyayya
Haaaa Aahnn ahn ahn
Hooo ooh ooh ooooh
Haaaaaaa aaaahn aaaahn aahn
Hooooo oooh ooohn ooohn
Soyayyarmu har abadaaaa
Soyayyarmu har abadaaa
Dani dake masoyiya
Soyayyarmu har abadaa aah
Har abada
Soyayyarmu har abada
Dani dake masoyiya
So , So
Zoki bani so
So , So
Zoki bani Soyayya