g jaf zan zaba şarkı sözleri
Assalamu Alaikum
Yau ina miki bankwana
Don na tafi garin nema
Zani dawo domin auren mu
Assalamu Alaikum
Masoyiyata ina kwana
Har na samu wajan kwana
Burina dai ki sauraramin
Ko sun ki ko sun so
Ko sun tsare min hanya
Ko su kawo habiba halima
Khadija Jamila da hauwa
Ko sun ki ko sun so
Ko sun tsare min hanya
Ko su kawo Fatima Amina Aisha
Lubaba da binta
Ke ce Zan zaba
Wacce Zan aura
Ke ce Zan bawa Zuciya
Ke ce Zan bawa Zuciya
Ke ce Zan zaba
Wacce Zan aura
Ke ce Zan so har Abada
Ke ce Zan so har Abada
Ke ce Zan zaba
Zan zaba, zan zaba
In sha Allah
Ke ce Zan bawa Zuciya
Ke ce Zan bawa Zuciya
Ke ce Zan zaba
Zan zaba, zan zaba
In sha Allah
Ke ce Zan so har Abada
Ke ce Zan so har Abada
Dada
Kisan, zan baki soyayyata kullum ke ce a rai na
Kisan, ni da ke mun dace da juna babu mai raba mu
Ko da numfashi na karshe ke kadai zan so
Shi ya sa kullum ina ganin ki, zan yita ce miki my darling
Ke ce my darling, zaki ce mun my sweetie
Wai ni ne my sweetie, za na ce miki my darling
Ke ce my darling, zaki ce mun my sweetie
Wai ni ne my sweetie
Ke ce Zan zaba
Wacce Zan aura
Ke ce Zan bawa Zuciya
Ke ce Zan bawa Zuciya
Ke ce Zan zaba
Wacce Zan aura
Ke ce Zan so har Abada
Ke ce Zan so har Abada
Ke ce Zan zaba
Zan zaba, zan zaba
In sha Allah
Ke ce Zan bawa Zuciya
Ke ce Zan bawa Zuciya
Ke ce Zan zaba
Zan zaba, zan zaba
In sha Allah
Ke ce Zan so har Abada
Ke ce Zan so har Abada
Dada
Haa
Inshallah
Haa
Inshallah
Haa
Inshallah
Inshallah
Haa
Inshallah
Haa
DM on the Mix