geeboy batsoro bane şarkı sözleri
Ina zubo flows innan bamagana
Za a shigadakai koh ba magana
I'm the talk them they talk
dan neman magana
Everyday I'm free dan babu fada
I they give them the mic dan suntsorata
Nida Honda nakeso insharota
Koh babu steary zan korota
Dan bawani mota da zaikamoni
Koh haters basu chachoni
A 240 fah natakota
Saida tachanza kala fah nakawo
Dan fah tukota batada sassauci
(TOLKER)
Batsoro bane
Batsoro bane
Batsoro bane
Malan nace batsoro bane
Batsoro bane
Batsoro bane
Batsoro bane
Batsoro bane
Malan nace batsoro bane
Batsoro bane
Batsoro bane
Batsoro bane
Batsoro bane
Malan nace batsoro bane
Batsoro bane
Batsoro bane
Batsoro bane
Malan nace batsoro bane
Ina ina ina
Ina gudu suna bina bamba to bamba
Balaifina bane bafa bah plate number
Irin wannan shine yake sani nishadi
Dannaga makiyana sunamun gadi
Koh kabini dashi inaganin zakafadi
Inasamun dama zan wuce yan adawa
Makiyana aii sune dan zatai faruwa
I they hozling dan bana getting damuwa
I need to fly danni bana kamuwa
Kaganni nan bana zamo muku foster
Dasannu aii nakan taro muku raster
Kazo agwada sai sugano mana master
Batsoro bane
Batsoro bane
Batsoro bane
Malan nace batsoro bane
Batsoro bane
Batsoro bane
Batsoro bane
Batsoro bane
Malan nace batsoro bane
Batsoro bane
Batsoro bane
Batsoro bane
Batsoro bane
Malan nace batsoro bane
Batsoro bane
Batsoro bane
Batsoro bane
Malan nace batsoro bane

