geeboy yar fara (feat. feezy) şarkı sözleri

Allah bar mana marasu ji Gee! And Feezy Yeah Ehhh From the day da na fara ganin ki Na san zaiyi wuya in same ki Amma de nasan kina a raina In da rai da rabo zan same ki Baby girl you are amazing Baby girl you got me frozen Ba’a yin fishi dake Muryan ki zaqin rake (Da kinyi magana) Everything’s gonna be ok Ba’a yin fishi dake Muryan ki zaqin rake (Da kinyi magana) Everything’s gonna be ok Halayyar ki na yabe ki Ga kudi muje banki Yar farar yarinya ta Kin shige zuciyata Yar farar yarinya ta Kin shige zuciyata Yar farar yarinya ta Kin shige zuciyata Me kika mini ne? (Me kika mishi ne?) Me kika mini ne? (Me kika mishi ne?) Saboda ke na paka Saboda ke nayi waqa Baby kin zamto yar uwa ta Aure shine manufa ta Kyakyawar yan mata Kin sato zuciya ta Kizo mu zauna a Kaduna Nida ke muna san juna Kyakyawar yarin ya ta waqa ke nayiwa yar gata From the first time that I saw you my baby girl I’ve been loving you Yar farar yarinya ta Kin shige zuciyata Yar farar yarinya ta Kin shige zuciyata Yar farar yarinya ta Kin shige zuciyata Me kika mini ne? (Me kika mishi ne?) Me kika mini ne? (Me kika mishi ne?) Baby taka a hankali Kada ki tada hankali Ke kadai ido na yake gani Ki yarda dani Dari bisa dari Baby taka a hankali ehh Kada ki tada hankali Ke kadai ido na yake gani Ki yarda dani Dari bisa dari Ko me ya same ki Kar kice ah ah Ko me na baki Kar kice ah ah (Ehh) Kar kice ah ah (Ehh) Kar kice ah ah Yar fara, yar fara Kin shige zuciya ta
Sanatçı: Geeboy
Türü: Belirtilmemiş
Ajans/Yapımcı: Belirtilmemiş
Şarkı Süresi: 3:07
Toplam: kayıtlı şarkı sözü
Geeboy hakkında bilgi girilmemiş.

Fotoğrafı