ice star zaddy soyayya şarkı sözleri

Oou woou Ke kedai nakeso kuma inbaki so Yarinya taho zauna gurina kidau kauna Nidake mu sasanta nidake muso juna Soyayyar mu ba wasa ba batun adenata Flying overseas with you inkai ki ko ina you wish Early morning kiss for you you know I love you girl And I promise to Take you round the world I will buy you anything you need I promised to stay with you I will never let you go You know I love you Soyayya dake zanyi (Soyayya) Ke kadai nakeso Soyayya dake zanyi (Soyayya) You know I love you Soyayya dake zanyi (Soyayya) Ke kadai nakeso Soyayya dake zanyi (Soyayya) Yarinya me tarbiya Fara Ce gata da kunya ga idanu ga ken tafiya if i get her nasamu lafiya She knows I love her ba matsala when I blink my eyes I just want to see her Alkawari zankaita gidanmu zataga mama me kaunarmu She’s ma desire and she great My heart I know she won’t break Nasani for life we won’t break so I have to be with her with all faith Take you round the world I will buy you anything you need and I promised to stay with you I will never let you go You know I love you Soyayya dake zanyi (Soyayya) Ke kadai nakeso Soyayya dake zanyi (Soyayya) You know I love you Soyayya dake zanyi (Soyayya) Ke kadai nakeso Soyayya dake zanyi (Soyayya) You know I love you Soyayya dake You know I love you Soyayya Ke kadai nakeso Soyayya dake Ke kadai nakeso Soyayya dake
Sanatçı: Ice Star Zaddy
Türü: Belirtilmemiş
Ajans/Yapımcı: Belirtilmemiş
Şarkı Süresi: 2:47
Toplam: kayıtlı şarkı sözü
Ice Star Zaddy hakkında bilgi girilmemiş.

Fotoğrafı