icekid zamani hakuri şarkı sözleri

Bakarya anatare Son of hajiya biba Icekid zamani Hakuri shine komai Maganin zaman lafiya Hakuri shine komai Meyi shi yagane rayuwa Hakuri shine komai Maganin zaman duniya Hakuri shine komai Meyi shi ya mure rayuwa Yeah yeah yeah Meyi shi yagane rayuwa Oh oh oh Meyi shi more rayuwa In har kagane In har kingane In har kungane hakuri Shine komai In har tagane hakuri In har yagane hakuri In har mungane hakuri Shine komai Jima jima ji aboki Ba a samun nasara asauki Inde kanaso hau wani mataki Shugaban kasa Kokazama sarki Atakaice kowani irin mataki To dolene sekayi aiki tukuru Dolene sammako kan Zakara yayi kukuru Dolene fa sekasha wahala Dole zakajure ma dukkannin Wani matsala Cikin hakan ruwan sama Yamaduka ga jama a sunanan Suna tamaka sauka Karkabari komai yadameka Hakuri zakayi Ubangiji yatemakeka Kada kabari sherri ya jaka Alkhairi zakayi duniya Ta daukakeka Kadandan adinga nunaka A camera Karamin soja se kaga Yazama general Dalibi seka ganshi lecturer Hakuri ita zatabaka mulki A federal kaji A sannu akeyin nasara Haka akayi aka samu Maganin cholera Me hakuri wallahi Kaci lafiya dole wataran Azo adinga maka magiya Ma hakurci yazama excellent Dan yajure dukkannin accident Hakuri ce zatasa kazama President ehmm In har kagane ehmm In har kingane ehmm In har kungane hakuri Shine komai In har tagane hakuri In har yagane hakuri In har mungane hakuri Shine komai Hakuri shine komai Maganin zaman lafiya Hakuri shine komai Meyi shi yagane rayuwa Hakuri shine komai Maganin zaman duniya Hakuri shine komai Meyi shi ya mure rayuwa Yeah yeah yeah Meyi shi yagane rayuwa Oh oh oh Meyi shi more rayuwa In har kagane ehmm In har kingane ehmm In har kungane hakuri Shine komai In har tagane hakuri In har yagane hakuri In har mungane hakuri Shine komai
Sanatçı: IceKid Zamani
Türü: Belirtilmemiş
Ajans/Yapımcı: Belirtilmemiş
Şarkı Süresi: 3:24
Toplam: kayıtlı şarkı sözü
IceKid Zamani hakkında bilgi girilmemiş.

Fotoğrafı