icekid zamani haushi (feat. g smart) şarkı sözleri

G smart nigga Every body call me hassan Bakarya anatare Son of (Hajiya Biba) Wahala no the finish oh Enjoyment no the killing no oh Oh Allow me make i fill my life I know say you the fill my vibe Ahh Munyi mai kyau sukace oshe Baba yanzu mun wuce kushe Muna ta nema koyaushe Kashe kudin mu mucaccashe Munyi mai kyau sukace oshe Baba yanzun mun wuce kushe Muna ta nema koyaushe Kashe kudin mu mucaccashe Yadda muke jindadi Yana basu haushi Yadda yake basu haushi Mukuma yana mana dadi eheh Yadda muke jindadi Yana basu haushi Yadda yake basu haushi Mukuma yana mana dadi Gamunanna muna jindadi Suna gani suna jin haushi Gamunanna muna jindadi Suna gani suna jin haushi (Ok) Gamunanna muna jindadi Suna gani suna jin haushi Gamunanna muna jindadi Suna gani suna jin haushi ok eh Akwai magana har idande kaji Dum Mun tara kudi kudi bunkusu Dum Oya baby come and sheak your back boom Kudi boom bunkusu dum Shiii silent Kuduba duba kuganni ganni Kuda yaushe in nafito ina Shining Take eazy eazy money money Kokinaso ko bakyaso zakibini Bini Hassada hassada taki taki Mai rabo dolene ze samu samu Mai rabo dolene ze samu Yadda muke jindadi dadi Yana basu haushi haushi Yadda yake basu haushi haushi Mukuma yana mana dadi eheh Yadda muke jindadi Yana basu haushi Yadda yake basu haushi Mukuma yana mana dadi Gamunanna muna jindadi Suna gani suna jin haushi Gamunanna muna jindadi Suna gani suna jin haushi (Ok) Gamunanna muna jindadi Suna gani suna jin haushi Gamunanna muna jindadi Suna gani suna jin haushi Yadda muke jindadi Yana basu haushi Yadda yake basu haushi Mukuma yana mana dadi
Sanatçı: IceKid Zamani
Türü: Belirtilmemiş
Ajans/Yapımcı: Belirtilmemiş
Şarkı Süresi: 2:38
Toplam: kayıtlı şarkı sözü
IceKid Zamani hakkında bilgi girilmemiş.

Fotoğrafı