IceKid Zamani

Rabanidasu (feat. Danyarbawa & Mallam Ak)

icekid zamani rabanidasu (feat. danyarbawa & mallam ak) şarkı sözleri

Danyarbawa ne Na mama iyabo Ah sunanane Mallam ak Bakarya anatare Son of hajiya biba Ya Allah ya ubangiji Rabanidasu Wayanda basaso in cigaba Rabanidasu Basaso suga nayi kudi Rabanidasu Sunfiso indinga tangadi Rabanidasu Basaso suga nayi gida Rabanidasu Sunfiso indinga gargada Rabanidasu ya Allah ko a hanya karka Hadanidasu Ya Allah ya ubangiji Hadanidasu Wayanda sukeso in cigaba Hadanidasu Sunaso suga nayi kudi Hadanidasu Basaso indinga tangadi Hadanidasu Sunaso suga nayi gida Hadanidasu Basaso indinga gargada Hadanidasu Duk wuya duk rintsi Ilahu ka hadanidasu Ka hadanidasu Ka hadanidasu amin Hassada mugun ciwo Rayuwata wadansu ke kiwo Baka bani ci baka bani sha Amma bakaso nai yawo Rabbu duk masoyana Hadanidasu Wanda basaso na Rabanidasu Masu jin wakena Hadanidasu Masu so suganni a rana Rabanidasu Masu min alkhairi Hadanidasu Masu yimini sharri Rabanidasu Allah rabanidasu Allah rabanidasu Allah rabanidasu Allah rabanidasu Allah rabanidasuuuh Masoyana na tik tok Hadanidasu Masu yimin bad comment Rabanidasu Wonde tana mini liking Hadanidasu Wonde bata mini liking Rabanidasu Wonde tana bani gift Hadanidasu Wonde tana fadan banzai Rabanidasu Wanda tanace turo account Hadanidasu Wonde bata son mama iyabo Rabanidasu Rabamudasu Rabamudasu amin Masoyinka masoyinka ne Ko cikin duhu Makiyinka makiyinka ne Ko a kurkuku Hassada ne a zuciyanka Ka shiga uku Ka natsu ba a chanja iko na Ubangiji Sai ya daukaka na mace Ya kyale namiji Sai ya azirta yaro yabar Uba da talauci Karike kaddara nufi na Ubangiji inyaso yamaka Arziki koko talauci Ya Allah ya ubangiji Rabanidasu Wayanda basaso in cigaba Rabanidasu Basaso suga nayi kudi Rabanidasu Sunfiso indinga tangadi Rabanidasu Basaso suga nayi gida Rabanidasu Sunfiso indinga gargada Rabanidasu ya Allah ko a hanya karka Hadanidasu Ya Allah ya ubangiji Hadanidasu Wayanda sukeso in cigaba Hadanidasu Sunaso suga nayi kudi Hadanidasu Basaso indinga tangadi Hadanidasu Sunaso suga nayi gida Hadanidasu Basaso indinga gargada Hadanidasu Duk wuya duk rintsi Ilahu ka hadanidasu Ka hadanidasu Ka hadanidasu amin Hadanidasu Rabanidasu Hadanidasu Rabanidasu
Sanatçı: IceKid Zamani
Türü: Belirtilmemiş
Ajans/Yapımcı: Belirtilmemiş
Şarkı Süresi: 3:02
Toplam: kayıtlı şarkı sözü
IceKid Zamani hakkında bilgi girilmemiş.

Fotoğrafı