icekid zamani ramadan (feat. 2boys) şarkı sözleri

Ramadan marhababika ya Ramadan watan alkharine Lale da zuwan ramadan Bakarya anatare Son of hajiya biba Bismillah alhamdullah Angama mana komai awatan Ramadan Yan uwa kuzo mufada A cikin ibada akwai bonanzan Lada a cikin ramadan In karike ibada kullun Kanatayin Sujjada zakaga alkhairin Ramadan kareem lallai hakane In mukarike ibada Kullun munatayin Sujjada zamu kwashi bonanzan Ramadan kareem mmmm Ramadan marhababika ya Ramadan watan alkharine Lale da zuwan ramadan Kutayani muce Ramadan marhababika ya Ramadan watan alkharine Lale da zuwan ramadan Oh oh oh oh Muyi ibada ibada ibada ahhh Muyi ibada ibada ibada ahhh Muyi ibada ramadan Ibada ramadan ibada Ramadan kareem Muyi ibada ramadan Ibada ramadan ibada Ramadan kareem Ramadan ba a wasa Watane nayin bauta Aljannah tana bude Inkayi aiki kashiga nace Aljannah tana bude Aboki maza daure In kabi fadin Manzo s a w da Allah dole zaka shiga Jahannama tana kulle Shedan kuma na daure Aljannah tana bude Inkayi aiki kashiga nace Jahannama tana kulle Shedan kuma na daure Aljannah tana bude Inkayi aiki kashiga Ko twenty nine ko talatin Mu zamuyi domin Ramadan watan shiga Aljannah ne free Wata mai girma Wata mai haske Watan alfarma Ramadan kareem Ramadan marhababika ya Ramadan watan alkharine Lale da zuwan ramadan Kutayani muce Ramadan marhababika ya Ramadan watan alkharine Lale da zuwan ramadan Oh oh oh oh Allahu akbar happy ramadan ya Allah ya ubangiji alfarman Wannan watan ramadan nace Alfarman wannan watan Ramadan Dan ni imomin cikin wannan Watan ramadan Karayamu da son Annabi ka kashemu da son Annabi katashemu da son Annabi Muhammadu rasulillahi Sallallahu alaihi wasallam ya Allah kasa muga daren Lailatul qadri ya Allah ka gafarta Mana zunubanmu alfarman Annabi Muhammadu rasulillahi Sallallahu alaihi wasallam
Sanatçı: IceKid Zamani
Türü: Belirtilmemiş
Ajans/Yapımcı: Belirtilmemiş
Şarkı Süresi: 4:29
Toplam: kayıtlı şarkı sözü
IceKid Zamani hakkında bilgi girilmemiş.

Fotoğrafı