i.n.z babies şarkı sözleri
Hook (I.N.Z)
Rayuwa sai da babies ay
Harka sai da babies
Jin dadi ma kai sai da babies
ci ba a chasu sai da babies
Kai na ce na ce ay
Rayuwa sai da babies ay
Harka sai da babies
Jin dadi ma kai sai da babies
ci ba a chasu sai da babies
Verse 1 (Selch)
In mun fito sai da ladies
Ga beamer ga mercedes
Henny ne ko da Baileys
Dama anything for the ladies
In barci ne ma ka farka
Rayuwa sai da harka
In ka rike kar ka barta
In kuma mun fito kar ka bata
Toh kai
Kar su gwada
Shegen zafi kar su taba
Wawanci ai ban da haka
Iyawa ne ai ban da sa'a
Toh bar su mana
Fake ones dole za su bata
Sign language ne ba magana
Got this on lock sa sakata
Bridge (I.N.Z)
cisha fine girl but she get trouble
Na why i dey like roll with binta
KD babe too set but she too like lean and shisha
cnd my cbuja babe get shape
But she no wan hear say I dey with Hadiza
Or Fadila
So I pull up in a blacked out beamer
cnd my Kano babe Fatima
In na bata shawarma
Za ta bar ni in hau kaman katifa
(Selch)
Katifa
Da Leesha
Hanifa
cnita da sister Kareema
Da yar uwar Khalifa
Ga Binta ina ta bin ta toh
Hook (I.N.Z)
Rayuwa sai da babies ay
Harka sai da babies
Jin dadi ma kai sai da babies
ci ba a chasu sai da babies
Kai na ce na ce ay
Rayuwa sai da babies ay
Harka sai da babies
Jin dadi ma kai sai da babies
ci ba a chasu sai da babies
Verse 2 (Dr. Kozzo)
Rayuwa sai da babies
Chizo sai da rabies
Vespa sai da ladies
ci mota sai Mercedes
Show you how to say this
Z town now we c list
Jtown on your playlist
Do more then you say least
Tana ta gani na
In mu haddu za ta san ni ba tsaran ta bane
Hassan daban da Husseini
Tace ba wani na sai ni
cllah rabu mu da raini
cllah rabu mu da maybe
Ta na mun irin na Goliath
Zan mata irin na David
(kai na)