isty muryar wa'azi na wuff şarkı sözleri
Nine nai wuff dake mata na
Nice nai wuff da kai mai gida na
Ai nine nai wuff dake mata na
Nice nai wuff da kai mai gida na
Ai nine nai wuff dake mata na
Nice nai wuff da kai mai gida na
Ai nine nai wuff dake mata na
Nice nai wuff da kai mai gida na
Na wuff dake mata na bye bye sauran yanmata
Na wuff dake mata na bye bye sauran yanmata
Na wuff dakai maigida maigida maigida
Na wuff dakai maigida bye bye sauran samari
Na wuff dake matana matana shikenan
Na wuff dake mata na bye bye sauran yanmata
Na wuff dakai maigida maigida shikenan
Na wuff dakai maigida bye bye sauran samari
Yau ne ranar da Allah ya tabbatar mana
Ka zama uban yaya na
Kin zama uwar yayana
Ga dangi na sunzo ga yan'uwa na sunzo
Murnarmu ta cika ta batse don mun zamu jiki daya
Congratulation
Na wuff dake mata na bye bye sauran yanmata
Na wuff dake mata na bye bye sauran yanmata
Bana son yawon banza banza banza maigidana
Na wuff dakai maigida bye bye sauran samari
Yau na wuff dake na na na wuff dake
Na wuff dake matana bye bye sauran yanmata
Nima na wuff dakai na na na wuff dakai maigida
Na wuff dakai maigida bye bye sauran samari
Sweety gayawa samarin nan masu yawon banzan nan,
Idan sunzo nemana gaya musu nayi ritaya
Honey gayawa yanmatan nan masu zama a dandali
Na wuff da nawa suma suyi maza su samu
Kai nama huta da turo card