kawu dan sarki in gallo şarkı sözleri
Sutura rufe katara ne
Karya hadarin sufa ne
Kai mai kabido bari haɗari ne
Aa mai maka magana ne
Da jazuli da maimuna yan adam ne duka yan stasonka
A gurinmu ilahu abun kira ne gun daka
Karbi zakka
Daga zuciya mini zungura ne toh kara dukku yaba
Sona Nefa
Wayyo katara ta marata ingallo na ciwo
Kai ne kabugan tasar kauna to tabbas ba kiwo
Kaji kajikankar ma min gogo na nemo nemo gawo
Ai jeka ka dawo muyi kauna lungo lungo lungo
In dai ka biya bashi zauna to kaine dai ango
Ehh ranar tafiya fafe gora
Bani nan zan zango
To ni zana fuce sai kiyi shara
Ingo ingo ingo ingo
Zan bata hanu kamun fara
To mu bari haijango
Kwana da wuni zanai tura
Na fara dadin kiwo aikin kora
In gallo ke ciwo
In gallo ke ciwo
Ehh in gallo na ciwo
Eh na nufi gona ne na roko kota
Kwadayi ribar dan tsani
Dan na ji dadi ne na shigo mota
Rike jallo bani a kwani
Barni dashi kai dai ka rike jarka
A hanu na sanda ta ni
Kalli kaga kayan mu saman buka
Ciki ma na aje tantani
Tantabara ta tashi tana yawo saman chan ta aje 'ya'ya duk
Eh eh tashi muje haka ga iya tabi kafa
Na haura tudu ne
To yi da marmaza barshi kadan ya lafa
Yanayin da duhu ne
To yi da kanki ruwan zafi a dafa
Susa da gudu ne
Lura da idonki jikin wani babu tufa kallon kasada ne
In ana zaune bacin rai kawai dane
So dalili ne
Hujata bayyani ne
Ko da hanga kyalli a shadda ne
Bani burga a cikin jawabi ne
Langa da langa dai dai suke a fadar baki

