lamma gee lokaci şarkı sözleri

King of guys lamma gee Shinee shinee shinee Kaduba lokaci bross kayi aiki zakazama big boss Zaka taka matsayi more than 2pac har da Mr. Riccross Karka rena dan kadan mr.bigboss ahankali you gotta pass Bakaineba farko Kuma karshen bakaineba big boss 2A daban da 1b class Bawani farkon dabashida last Motarsu yau batada gass Sunzama losers sune a last Wasa da lokaci basuda maths Tsakaninmu muda su bamuda case Raba hanya kurma da kuwa Raba hanya makaho da TV Raba hanya gurgu da football Raba hanya kaza da urine Raba hanya Lamma da waste time Gee lamma never play that time Kaduba lokaci bross (lokaci)kaduba lokaci bross Duba lokaci bross check time kaduba lokaci bross Kaduba lokaci bross eh ka ankare kaduba lokaci bross Duba lokaci bross lissafi duba lokaci bross Zafin nema baya kawo samu haka sukace ni ban yaddaba Rufin asiri bross zaka samu ammah da aiki ba akwanceba Ka amfani lokacinka karka sake lokacin yawuce baka karuba Inkafi mutum gudu baze wucekaba inkafishi NEMA bazetarokaba Nagaba yay gaba munason cigaba In every part komai da shugaba I want say malalaci never pass the courage man (Churuss)
Sanatçı: Lamma Gee
Türü: Belirtilmemiş
Ajans/Yapımcı: Belirtilmemiş
Şarkı Süresi: 3:09
Toplam: kayıtlı şarkı sözü
Lamma Gee hakkında bilgi girilmemiş.

Fotoğrafı