m salees yar budurwa şarkı sözleri
M Salees Neh. It's M Salees Production
Nifa na samu yar Budurwa Wacce Ke Debe mini Kewa
Zahiri Harda Badini na Banda ke Nifa Banda Kowa
Ke Naba Mallaki Na Kaina Yar Budurwa Mai deben kewa
So da kauna ke sosa Raina Kanki ni zana Tanka Kowa
Ba kamarke A ban garena Bana Fatan ki Kula kowa
Kinzam tamkar ji da gani na don Banda ke Bana Gane kowa
Sonki ke sani nai nishadi zuciyata Ta wanku Fes fes
Kyenki Ke sani nai zumudi sauran Mata ince dasu as
Dan kalaman ki mada dadi mai kinki shi zanace cas cas
Duniyar so tana da fadi wasu Sunyi yamma nai gabas
Nai gamo ne da mahadina yar Budurwa Mai deben kewa
Albishir Goro zaki cemin Sonki ke kara mamaye ni
Inna zauna Ina tunanin yaushe ne Zaki zo gareni
Kan na kare Wannan tunanin sai nakalleki daf Dani
Yar Budurwa Matso garen banaso kiyi nisa Dani
Dubi kauna cikin idon Nan Yar Budurwa Yarda Dani
Tabbata sonki Na rike Babu Ranar Da zan sake
Don gurina fa ba yake sonki Hannu biyu Na rike
Babu Ranar Fushi dake Nayi Fatan Zama Dake
Zuciyata Na baiwa Ke Ragama Karbi Ki Rike
Rayuwa tawa Sai dake Yar Budurwa. Yar Budurwa