m sark sona şarkı sözleri
Sona,sona,yaya
Sona, sona,sona,sona
Mai sona, sona
Sona sona
Sona sona hahh
Mai sona ni da gaskiya
Nima ni mai sanki né
Da gaskiya hah
In babuké zan damu sosai
Kinsan ina yi daké (Sosai) 2x
Yardar daki kayi
Dani ce yasa naké
Alfahari daké yan manta
Harna kéji in babuké
Zan sha wuya
A lamari na soyayya
Dan ni nasan
Ké ta daban
Ba kamar kowa kiké
Ké (ta daban) 2x
Mace mai tsari
Harma da tarbiya
Kinada kyau sai ma
In kinyi kolliya
Indé daké ce
Ni na shirya a kanki
Ni ko menéné zan iya
Dan ké ta daban
Bana ji wata wai
Zatayi yaké
Ba zanace
Ai san babu yaké
Amma dai ni nasan
Dé a kyau wuya
Bazana ce ba zamu Rabuba amma dai
Rabuwar akwai wuya
Dan ni nasan daké ce
Bani da ni wata yaké
Kowatata wanda zatayi Yaké wai mai sona
Mai sona,sona
Sona,sona, sona, sona
Mai sona,sona
Sona, sona
Sona,sona hahh