rabboy soyyaya şarkı sözleri
Ohhh
Nanana
Your ready now
Rabboy on this one
Yeah yeah
Kaunar danake miki wallahi baby ba bazan daina bah
Nison danake miki wallahi babybazan fasa
Bah ni tin da naganki wallahi baby ba zan juya bah ehh
Soyayya
Wasu sunce ruwan zuma ce
Soyayya
Wasu sunce ruwa guba ce
Ehh
Soyayya
Ninace ruwan zuma ce
Ehh
Kibani nasha baby
Kibani nasha lady
Kibani nasha baby
Kibani nasha
Sarauniya zinariya tunaninki nake dare da safiya
Ehh
Dare da safiya
Ina tunanin ki sai nai ta dariya
Wasu sunkace nazare
Soyayya akace
Kadace wasu sunce wai nanace
Eh
Wai nanace
Sonda kike min wai karya ce
Kifada musu ai mun dace
So beautiful bata da pimples
Yarin yar gashi tana da dimples
Every time she is on my mind
Baby girl come give me wine
Baby girl you are on my mind
Baby girl come give me wine
Kaunar danake miki wallahi baby ba bazan daina bah
Nison danake miki wallahi baby Bazan fasa bah
Ni tin da naganki wallahi baby ba zan juya bah
Ehh
Soyayya
Wasu sunce ruwan zuma ce
Soyayya
Wasu sunce ruwa guba ce
Ehh
Soyayya
Ninace ruwan zuma ce
Ehh
Kibani nasha baby
Kibani nasha lady
Kibani nasha baby
Kibani nasha
Sonda nake bazan dai nabah
Har abada baza murabe bah
Baby taho gakuje ra zaunah
Ehh gakuje ra zaunah
Every where you go me i go follow
Baby girl me i say hello
Zankai maka da madina
Zankai ki gurin mama nah
Baby girl nabaki amana
So beautiful like rihana
I will love you dare da bana
Baby girl come dance a gaba nah
Kaunar danake miki wallahi baby ba bazan daina bah
Nison danake miki wallahi baby bazan fasa bah
Ni tin da naganki wallahi baby ba zan juya bah
Ehh
Soyayya
Wasu sunce ruwan zuma ce
Soyayya
Wasu sunce ruwa guba ce
Ehh
Soyayya
Ninace ruwan zuma ce
Ehh
Kibani nasha baby
Kibani nasha lady
Kibani nasha baby
Kibani nasha
Every time she is on my min
Baby girl come give me wine
Baby girl you are on my mind
Baby girl come give me wine