s piano kano alkalami na şarkı sözleri

S Piano On the Beat Alqalami na ne Sh Shi shine Lala Lala Alqalami na ne Alqalami na ne Ya Rubuta Ki Karanta Alkawari ki rike Mini Dani Dake Bazamu Rabeba Alqalami na ne Ya Rubuta Ka Karanta Alkawari ka rike Mini Dani Dakai Bazamu Rabeba Alqalami Na ne Hnm So sanadi nane Ki duba chanchanta rabuwa ajalinane Rai Ashe Akwai Buri Samunki Dai dai ne Fatan Batun ga Kin gane Albishiri Ce Goro Fari Dani Dake Mutu Ka Raba Alqawari Kaya ne Na Dauka Ban yada ba Eh Zan Maka Tanbihi Kanka Zan Aje Tarihi ka Zamamin ruhi a soyayya So Bashida Mizani Balle ayyo Auni Im babu kai yaya zanyi a soyayya Kai Kake Kula Dani Cuta Da magani Rayuwa da Zamani Nasan Baka gujeni ba Ehye ye Yehe Eh in Dake Bana Rasa Kauna Zo ki Dan Kama Mini Ka Riga Kasa Mini Gyambo A zuci Zo fama Mini Tun a Farko Damuwa ta Kece Kike Kore Mini Da Anyi Baikon mu na Amince A Yanzu Aure ai muni Na ci gari Dauko Waraka da Qalam na Rubuta miki In ka Biyamin Niko Bazanki Nayo Hadda ba Za na gaya miki Abinda zuciya tayyi shirin furta miki Lala Na Gane Zancen Ka Zauna in Zana Maka Yanzu Daki Daki Al'amarinki Akwai Ban Al'ajabi Kinsa Wani Kallo Nake Miki Kyawun Idanunka Ke Sanyani Tsuma Rashinka Bazan Jure ba Alqalmi na ne mix musaxz mix
Sanatçı: S Piano Kano
Türü: Belirtilmemiş
Ajans/Yapımcı: Belirtilmemiş
Şarkı Süresi: 3:13
Toplam: kayıtlı şarkı sözü
S Piano Kano hakkında bilgi girilmemiş.

Fotoğrafı