s piano kano daga allah şarkı sözleri

Soyayyar Mu Ni Dake Daga Allah Zo ki Gayawa Makiya Basu Kai Gaci na Soyayyar Mu Ni Dakai Daga Allah Zo Ka Gayawa Makiya Basu Kai Gaci Ba Kisani na Saba Dake Soyayya Bukina Muyi Zama Dake Ba jayayya Agaren kin zarce Dukka Mata alkunya In akace Babu Ke garen Zanayi jinya Kaunar Ki Tana Cikin jinina Har zuciya Itace gangar jikina in Har akabibiya Zo rike Hannuna Mu Tsallake alkarya Kin zamto tawa Niko naki so bakarya Ba Dan mazari mazari dadin kallonka yakan Sa nayyi rawa Albishiri bishiri Cemin Goro fari karkai makuwa Tunda na haddu Dakai na shaku Dakai Kai Ke Deben kewa Tun da nasaka a zuciya na Kulle Ni bansa Kowa Masu batun a rabu Dakai mance bar zancen Wawa Ko a Gidan Mu da Ance wanene Kai Zan nunawa Zoben Kauna Hada fure Kai Zan baiwa Kara Gayawa Makiya Bazasu Kai Gaci Ba Hahaha Soyayya Hubbi na Aa Yaya na Zo Garen Zauna Aa Ce kana Sona I love you Muradi Wayyo sanyi a ruhina na Ga ruren Kauna Aa Ga fulawar Kauna Yan Mata kece Aa Kaine Kin sanya Zuciya Abun Da batayi zatoba Kaine Aa kece Ka sanyawa Zuciya Abunda batayi zato ba Hahaha hahaha
Sanatçı: S Piano Kano
Türü: Belirtilmemiş
Ajans/Yapımcı: Belirtilmemiş
Şarkı Süresi: 3:14
Toplam: kayıtlı şarkı sözü
S Piano Kano hakkında bilgi girilmemiş.

Fotoğrafı