s piano kano habibi na (feat. salma madigawa) şarkı sözleri

Ha ha hahaha ha S Piano On The Beat Eh Tuntuni Da soyayyarka Na saba In ka Duba Soyayya Dani Dakai Babu Batun Tababa Alqawarin Da Nai Maka Sai Mutuwa ce Zata Raba Ka Zama Ni Na zama Kai A Rashinka Bazan Jureba Eh Zauna kusa na Sam Sam Karda Kayo Nesa Mai Tambayar Tsakanin Mu Dashi Zatso na Baka Amsa Shidin Habibi na ne Zuci na Muradin sa Tilo Guda da ban gajiyawa yayin kallon sa To Yanzu Ta Tabbata Nai dace da Cikon Buri Na Samu Kyakykyawa Na Zarce Ayimin Gori Kakar mu ta Yanke Saqa to Makiya Sorri Dani Dashi Sai Kuyi mana Fatan Alkhari Senior man mai kauna ta ka iya soyayya Sani a dakin aurena tun tuni na shirya Uba gurin yayana ka zamo na dara jin Kunya Mai Share Kukana Umarninka Bani Jayayya
Sanatçı: S Piano Kano
Türü: Belirtilmemiş
Ajans/Yapımcı: Belirtilmemiş
Şarkı Süresi: 2:22
Toplam: kayıtlı şarkı sözü
S Piano Kano hakkında bilgi girilmemiş.

Fotoğrafı