s piano kano jigo şarkı sözleri

S Piano on the beat Shi Shine Daure gareni sahibi ka zamo mini jigo Na tabbata kai daya ne zaka zamo mini bango Matso gareni karka gujeni da dogon zango Dan zuciya ta kai daya ke burin ta hango Ka tausaya min karda ka furtan kalmar a a Gamo dakai na tabbata nayi babbar sa a Ka tausaya min naga gareka akwai da a Ka karbi soyayya ta Daure ka dan sassauta Ka tausaya wa ruhina Ehh Dashen da kayyiwa zuciya sam bazai warke ba Kalma guda in kayi min bazai wuce kaimin fami ba Zauna a dama na dan kallon ka bazan qosa ba Idan kayo nesa dani bazai hana in qoka ba Ayyi riri bidiri yau nawan ya cire tuta Cikin mazaje ni in na duba ya banbanta Koda shigarsa daban take yayi kalar ajebota Wayyo ni naci gari Taho kajani muje alkawari sam ni bazan yada ba Ehh yaushe kake da bukatar asa amarya lalle Cene dasu Ni Taka ce Na Zamto Ma Yar Lele Cikin Gidan Ka Ka sani Kasa Sakata Maza Kulle Zigar Magauta Kar Ka Biye Musu ni Zanso Kwale Mai mini Gata Mai Daukar Dawainiya ta Kaine Da nayi Fushi Mai Sani Nishadi Kai Kai Daya ne Da Na Kira ka Habibi Ko Hubbi daidai ne A zuciya ta kai dai nayiwa gurbi Zo zauna
Sanatçı: S Piano Kano
Türü: Belirtilmemiş
Ajans/Yapımcı: Belirtilmemiş
Şarkı Süresi: 3:03
Toplam: kayıtlı şarkı sözü
S Piano Kano hakkında bilgi girilmemiş.

Fotoğrafı