s piano kano kamun amarya (feat. mallam ak) şarkı sözleri

Aaa . Sunanane Mallam Ak S Piano Amarsi ta ango Ki dafa masa rogo Kaikuma ango Ka sayo mata mango Idan kaji ana batun Kamu To Bikin na Yar Gata ce In kaji ana batun Kamu To Bikin na Yar Gata ce Aie Aie Aie Munzo Munzo Munzo Munzo Munzo Kamun amarya Yan Uwa Gabadaya Dikka Sunzo Kamun amarya Naga Kawaye Sunci kwalliya Sunzo Kamun amarya Danginsu Gaban Dabadaya Dikka Sunzo Kamun amarya Abokan ango duka Sunci kwalliya Sunzo Kamun amarya Qanne ango Gabadai Sunzo Sunzo Kamun amarya Qannen amarya Sai sheki sukeyi Sunzo Kamun amarya Bye Bye amarya Bye Bye amarya Yau zakije dakin ki Bye Bye Mama Bye Bye Mama Bye Bye Mama Yau amarya zataje dakin ta All Praise be to Allah The Lord of the World Allah Mungode Maka Dakanuna mana Wannan Rana Aie Aie Aie Mundo Mundo Mundo Mundo Mundo Kamun amarya Yan uwa Gabadaya Dikka Sunzo Kamun amarya Naga Kawaye Sunci kwalliya Sunzo Kamun amarya Danginsu Gabade Dikka Sunzo Kamun amarya Abokan Ango Duka Sunci kwalliya Sunzo Kamun amarya Qannen ango Gabadai Sunzo Sunzo Kamun amarya Qannen Amaya Sai sheki sukeyi Sunzo Kamun amarya Bye Bye Amarya Bye Bye Amarya Bye Bye Amarya Yau zakije dakinki Bye Bye Mama Bye Bye Mama Bye Bye Mama Yau amarya zataje dakin ta
Sanatçı: S Piano Kano
Türü: Belirtilmemiş
Ajans/Yapımcı: Belirtilmemiş
Şarkı Süresi: 2:17
Toplam: kayıtlı şarkı sözü
S Piano Kano hakkında bilgi girilmemiş.

Fotoğrafı