s piano kano sanyin idaniya (feat. maryam a sadik) şarkı sözleri

Ita din mallaki nace na yarda Mai sharen hawaye ce Sanyin idaniya Ita din mallaki na ce da na duba Ke tamkar jini na ce Kin zarcen gudar tsoka Cikin jikina baby kedin zuciya tace Ko a jini da an tsaga Dani dake daya ne dan haka dole na nace Ke din yaruwa tace na gamsu In na rasaki zan zauce zo yar gudaniya Eh kuzo ku ganshi shi daya ne Na baiwa sirri na shine zanyiwa soyayya Dan saurayin dana samu Cikin maza shine ban iya yiwa wa ja yayya Na zamma tashi dai dai ne Nayi shirn yaki duk mai taba shi na shirya Shidin sahibi na ne tun kafin yanzu Ko kallon sa in nayi sai ruhi ya sanyaya Ki duba dama da haunin ki Hubbi gareka ban ganin tawaya Sai naji kamshin turarenki Wajib ne kafin ganinka in shirya Nai maka kwalliyar leshi kaiko kasa shadda Mubawa marrada kunya Kinji ta yadda kika fisu Lala wajib ne duk mace ansanta da kwalliya Kodan gudun kishiya
Sanatçı: S Piano Kano
Türü: Belirtilmemiş
Ajans/Yapımcı: Belirtilmemiş
Şarkı Süresi: 3:08
Toplam: kayıtlı şarkı sözü
S Piano Kano hakkında bilgi girilmemiş.

Fotoğrafı