saad hussaini king babbar riga şarkı sözleri

(Babbar riga jappa hula) Indai zallar al'adace jeku gurun Hausawa Kyawun tarbiyya alkunya babu kamarmu arewa Karin magana ga iya zance kai har tarin baiwa Kome yashigo zamani zakuga dai bama kasawa Afagen ilimii bama raina karatu boko islmaa, tuni dai tarihi munyi kafawa Tarin al'umma kai malam sai kazo kayi ganewaa Turban najeriya dagananne Sardauna tafawaɓalewa (Babbar riga jampa hula) shigar alfarmace Kusani al adatace Ai wankan girmane Banda shigar data zarcemin wannan Toh dazarar munkoma fannin sana'o'ii ba abarmu abayaba Mukejan ragamar kasuwanci tsoho yaro babba Muke sana'ar wanzanci Kiwo Noma bashi kenanba Ƙira Jima Fawa Saƙa da Rini da Kitso duka bawaiba Dukanci Sussuka Arkomanci da Gini kumuyo duba Farautaa Sassaƙaa Gininn Tukwane Su ba'akaiy muba Nagano indai ɗinkin kayan sawane ba'azarce muba Anshaka masilla duk saurayin dabaisa Babbar rigabaa
Sanatçı: Saad Hussaini King
Türü: Belirtilmemiş
Ajans/Yapımcı: Belirtilmemiş
Şarkı Süresi: 3:16
Toplam: kayıtlı şarkı sözü
Saad Hussaini King hakkında bilgi girilmemiş.

Fotoğrafı