saad hussaini king duktoorah şarkı sözleri

Idea on 02 June 21 S/W on 02 June 21 Recension on 03 June 21 Beat on 06 Nov 21 Records on 07 Nov 21 A ina zana ganta (Fatima) Nadanje muzanta Hankali na yakwanta Fatima ban mancekibaaaaa Wani lokaci baya can, mun kasance tare Ni da ita atsakaninmu babatun bore Dazamu koma can, baya zanyi tsare-tsare Tayanda nida ita a zamu kauda en haure Waishinko ko kunsan, guna tafi amare Qanshin jikinta yazarce akirashi turare Nabaada kaina asare (dan Fatima) Koozaana qare Tsab zan jure dan dai nasamu er gata Tsinken tsire Dashi zana tsire Duk mahalukin dayace bazanga Fatima Duk sanda natuno randa munka fara zantawa Baiyi daidai ba daranda mukaiyyi hadewa Kowa yana kunya bas ido muka haɗawa Muka kalli junanmu zukatan mu sunyi natsuwa KoginSo anantake nida ita muka afkawa Shauqi yakamamu munata murmusawa Tawuce tana annashuwa Nima nakasa tsayuwa Saqo nazuci munyi isarwa gajini da hanta Ina so muiy ganawa Kiyo agaxawa Kafin nazama gaawa ni narasski bazana soba Kukirata da Fatima zara autar mama (Fatima zara) Kukirata da Fatima zara autar baba Gimbiya giwar mata mamaman mara mama Alkebbar mata kinciri tuta babba Kyakkyawa me kyoun sura bakida tamka Acikin mata ke kinyi daban er zakka Wararan waran tambe guna zosha iska Hasken ido gashi harda tsayi banga mai yasuba Kineman naroqa Kan nadaura sarqa Awuyana zana tufka wani yasoki naa haramta Kunne yagirmi kaka Nidakee akwai alaqa Meqarfi babushakka nunfashina bazaayakaiyba Mai illimin boko da isilama (Fatima zara) Mai tausayi dajinqai na al'umma Mai son mutane bata tsangwama Kyawun dabi'u nata bamai yasu Najinjina miki sannu er baiwa Domin natsattsa ceke barowa Maisonki zani nabincikaawa Komaiy yawansu zana ɓaddasu
Sanatçı: Saad Hussaini King
Türü: Belirtilmemiş
Ajans/Yapımcı: Belirtilmemiş
Şarkı Süresi: 6:10
Toplam: kayıtlı şarkı sözü
Saad Hussaini King hakkında bilgi girilmemiş.

Fotoğrafı