saad hussaini king nafeesah şarkı sözleri
Yan kannywood sunyi min butulci
Sannan dayawa sunci min mutunci/wasunsu qwarai sunyi min halasci
Takaici nasha gami da qunci
Ina da haqqi kanku sam bazan yafe ba
(Yan kannywood sunwa king butulci
Wasunsu qwarai sunwa king mutunci/halasci
Takaici yasha gami da qunci
Muna da haqqi kanku sam bama yafe ba)
Kyawun tafiya waiwaye ado mariqin kwalliya sukunina du sunka rushe
Ina maganar gaskiya kayo shuka sannan kayo girbi wasu can su kwashe
Rashi na sanine yasa nayo kallon ganye da girma nariqee nasakki reshe
Hakan yazame min silar dagani ayau nazamo maras asali kuma marra tushe
Ban nemi ya kowa ataimakan ba
Dan naiy muku nisa baza kucinba
Qaryarku magauta bazan bariba
Farar aniyace nake dashi ba akasin ba
Nau'i na mutane daban-daban na zauna dasu da niyyar alkhairi akansu
Makulan sirri na rayuwana dan yarda nadauka nabbawa kowanensu
Aqarshe wasu maqqiya sukai amfani dasu sukaiy nasara kan buqaatunnsu
Zagi da bata sunananee dare da rana suka runguma tazamma dabi'ar su
Wallahi mutum ba'a abun yaboba
Ba abun yarda ba bana qiba
Nai karatun natsuwa ba kaɗan ba
Da ace nasan hakka zai kasance da banba
Wane da wane (king sunyima halasci datsaree maka mutunci samun irinsu ba sauqiba)
Wane da wane (king maza kadaina qunci sunyo rikon zumunci munsansu tuntun ba yauba)
Wane da wane (king dayawansu ba kawaici bauri gami da daci haka dandanon su yake bawaiba)
Wane da wane (king acikin mu suiy qaranci domin gudun zalunci samba irinsu ne akasoba)
Neman ɗauki bance baraba
Ban roqaba bare na karɓa
A dabi'u na sam bana gaba
A kyakkyawar hanya bazan kauce ba

