safyan na zango shawall barau (jagora) şarkı sözleri
Jagoran matasan Kano ta Arewa
Shawall Barau Jibrin muna ta yabamaa
Zaki har a gobe ba a ma turke ba
Da ga Barau Maliya gwamnan mu na gobe
Daga Barau Maliyaa
Ga namijin duniya
Malam Mai tambaya
Kazo kai mana tambayaa
Akan namiji mazan jiyaa
Ka taba shi ka tako ƙaya
Shawall ɗan maliya
Wanda baya yin faariya
Jagoran matasan Kano ta arewa
Mai ɗamarar gaskiya da baya gazawa
Shawall mai taimakon mu baya gujewa
Sawun Giwa ta kere raƙumi nawa
Shawall lamuranka Allah ya kulawa
Shiyasa komai in zakayi ba gazawa
Shawwal ɗan Barau Maliya ga nawa
Jirgin namijin da ba a rainawa
Komai Allah yay maka kaiyo godewa
Qari zai sameka babu wani daɗewa
Shawall kasan darajar mu
Shawall Maliya namu
Ka gyara ƙauyyuka
Shawall Maliya namu
Ka san rai gini ake
Shawall Maliya namu
Ka shiga duniya suna
Shawall Maliya namu
Daga Barau Maliyaa
Shawall Maliya namu
Zababben gwamnan Kano da yardar Allah buwayi 2023
Jagoran matasan Kano ta Arewa
Shawall Barau Jibrin muna ta yaba ma
Zaki har a gobe ba a ma turke baa
Da ga Barau Maliya gwamnan mu na gobe
Jagoran matasan Kano ta Arewa
Shawall Barau Jibrin muna ta yaba ma
Zaki har a gobe ba a ma turke baa
Da ga Barau Maliya gwamnan mu na gobe
Jagoran matasan Kano ta Arewa
Shawall Barau Jibrin muna ta yaba ma
Zaki har a gobe ba a ma turke baa
Da ga Barau Maliya gwamnan mu na gobe
Rabbi gwani nake ƙira don ya tsaya min
Komai in ya dameni shi ka iya min
Allah bana son girman kai kar ka aza min
Ka tsare Ni da hassada ka bar maƙiya su min
Wanda baiyi haka ko a lahira bai ci duka ba
Jagoran matasan Kano ta Arewa
Shawall Barau Jibrin muna ta yaba ma
Zaki har a gobe ba a ma turke baa
Da ga Barau Maliya gwamnan mu na gobe
Allah nunko salatuka gun manzo
Manzo ɗan Amina ɗaha gurin ƙwazo
Sa ahlihi har Sahabihi mabiyan Manzo
Allah sanya iyayenmu a ciki sunbi manzo
Kasa Shawall Barau Maliya ban cire ba
Jagoran matasan Kano ta Arewa
Shawall Barau Jibrin muna ta yaba ma
Zaki har a gobe ba a ma turke baa
Da ga Barau Maliya gwamnan mu na gobe
Gunji zaki aka barwa shi yayyi
In kura tayi shi sam bata yayi
A ci ba'a siyarba kaza ta dara doki
Mu mun gane faɗa da aljan ba ayii
Shawall har gobe kai baka san raini ba
Jagoran matasan Kano ta Arewa
Shawall Barau Jibrin muna ta yaba ma
Zaki har a gobe ba a ma turke baa
Da ga Barau Maliya gwamnan mu na gobe
Ɗa ga Barau Maliya gwamnan mu na gobe
Da sanin Shawall ayau na daina raɓe raɓe
Fatan da nake Allah ya kai mu a ran zaɓe
A muku lugudan kuri'a ta kare kuci zaɓe
Shawall wakokin da zanyi ban san adadi ba
Jagoran matasan Kano ta Arewa
Shawall Barau Jibrin muna ta yaba ma
Zaki har a gobe ba a ma turke baa
Da ga Barau Maliya gwamnan mu na gobe
Kasan darajar mutane kai Shawall
Mai raba arzikinsa bai ƙyashi Shawall
In ya bamu baya gori shi Shawall
Allah ka bani ɗa nasa suna Shawall
Gado halinka tunda kai mai kima ne
Jagoran matasan kano ta arewa
Shawall Barau Jibrin muna ta yabamaa
Zaki har a gobe ba a ma turke ba
Ɗa ga Barau Maliya gwamnan mu na gobe
Shawall Barau Maliya ni ke baitun ka
Safiyanu na Zango gani da babban jaka
Nazo gaisheka har gida zan iske ka
Da sako na taho na baka don in burge ka
Shawall Maliya namu wanda bai taɓa rowa ba
Jagoran matasan Kano ta arewa
Shawall Barau Jibrin muna ta yabamaa
Zaki har a gobe ba a ma turke ba
Ɗa ga Barau Maliya gwamnan mu na gobe
Allah ne ya baka ai ba wani ne baa
Inda wani ne a yanzu da bai ƙara baa
Da gun Gwamna na gobe ba a ma raini baa
Kai komai lamarinka ka miƙawa rabba
Allah shi ke iyama Shawall har gobe
Jagoran matasan Kano ta Arewa
Shawall Barau Jibrin muna ta yaba ma
Zaki har a gobe ba a ma turke baa
Daga Barau Maliya gwamnan mu na gobe
Jagoran matasan Kano ta arewa
Kasan ƙimar mu na faɗa na ƙarawa
Kana da kyau al'amari duniya ta shaida wa
Shiyasa na zama gwani don nayo waƙewa
Abunda kake yiwa matasa suna sonka
Jagoran matasan Kano ta arewa
Shawall Barau Jibrin muna ta yabamaa
Zaki har a gobe ba a ma turke ba
Ɗa ga Barau Maliya gwamnan mu na gobe
Naaaagode
Ruwa ruwa ruwa ka bamu
Mu gaida Shawall
Wuta wuta ka bamu
Mu gaida Shawall
Ka ɗauki matasaa
Maza har mataa
Ka yiwa yaraa
Kana wa manyaa
Ka taimaki tsofiii
Muna shaidarkaa
Jagoran matasan Kano ta arewa
Shawall Barau Jibrin muna ta yabamaa
Zaki har a gobe ba a ma turke ba
Ɗa ga Barau Maliya gwamnan mu na gobe
Jagoran matasan Kano ta arewa
Shawall Barau Jibrin muna ta yabamaa
Zaki har a gobe ba a ma turke ba
Ɗa ga Barau Maliya Gwamnan mu na gobe
Jagoran matasan Kano ta arewa
Shawall Barau Jibrin muna ta yabamaa
Zaki har a gobe ba a ma turke ba
Ɗa ga Barau Maliya Gwamnan mu na gobe

