safyan na zango shawall barau maliya şarkı sözleri

Dan maliya ka kai Giwa A taba ka wane ɓauna Gamji Shawall mahassadan ka sunsha sara Faɗuwarka sai yin tabara Sarkin kowaa Naagodeee Shawall ɗan maliya ga tambarin ka na dokama Ruwa ruwa ruwa ka bamu Mu gaida Shawall Wuta wuta wuta ka bamu Uban matasa Silarka ayyuka mun samu Mu gaida Shawall Ka baiwa yayye har ƙannen mu Uban matasa Ka baiwa mata har da mazan mu Mu gaida Shawall Ka ba iyaye da matan mu Uban matasa Ka yiwa matasaa Maza har mataa Kana wa yaraa Ka yiwa manyaa Da kayiwa tsoffi Yaya baza mu yaba baa Shawall jigo ne Mai yiwa mutane Mutum na mutane Alkhairin ka yayo rassai Ka bada sosai Tashi muje zuwa gwaninaa indai kana kusa Matasa kwarai da dama muma muna kusa A sannu a sannu magautan ka su dinga ɗingisa Suyi ta cece kuce da juna Suyi ta cakusa Allah dan isarka AMEEEN Don girman isarkaa AMEEEN Don zatinka Allah AMEEEN Ka tsare Shawall Barau Maliya ya gwanin mu rabbaa AMEEEN Allah fatan da muke baiwa Barau Maliya mulki na Kanawa Dan excellency Barau Jibrin mai Kanawa Yauwwaa, ehhh Dan Maliya ka kai Giwa A taba ka wane bauna Gamji Shawall mahassadan ka sunsha saraa Faduwarka sai yin tabara sarkin kowaa Dan Maliya ka kai Giwa A taba ka wane bauna Gamji Shawall mahassadan ka sunsha saraa Faduwarka sai yin tabara sarkin kowaa Dan Maliya ka kai Giwa A taba ka wane bauna Gamji Shawall mahassadan ka sunsha saraa Faduwarka sai yin tabara sarkin kowaa Ubangiji na Allahu kai nake sanya wa Kai kake mun sannan ko kai kake mun baiwa In ka bani tabara babu mai kwace wa Waka nakeyii tabara kara ban baiwaa Ya Allah Dan Maliya ka kai Giwa A taba ka wane bauna Gamji Shawall mahassadan ka sunsha saraa Faduwarka sai yin tabara sarkin kowaa Ya Rabbi salati ninka ga ɗan Amina na kowa Abbaa ga fadima a silarsa muka san wata baiwa Ahali da Sahabbai kasa su ban manta wa Rabbi sa Shawall tunda yabi manzon tsiraa Dan Maliya ka kai Giwa A taba ka wane bauna Gamji Shawall mahassadan ka sunsha saraa Faduwarka sai yin tabara sarkin kowaa Kaga da giwa bauna hadin su ba daidai ba Kowa haɗa su ko na tabbatar da bai san ɗai ba Kisan maciji ja ruwa na sam ba'a qi ayo baa Shi ko zaki gunjin sa na saka ayi kukaa Dan Maliya ka kai Giwa A taba ka wane bauna Gamji Shawall mahassadan ka sunsha saraa Faduwarka sai yin tabara sarkin kowaa Mai rabon yaga baɗi zai gani ku saurare Nii Don akan ka Shawall har baraza na anyi minii Su cikin tafiyarka ce basu son su gannii Yardar Allahu dole su barmu a tare Dan Maliya ka kai Giwa A taba ka wane bauna Gamji Shawall mahassadan ka sunsha saraa Faduwarka sai yin tabara sarkin kowaa Ni a yau dama ku naba da tsoron ƙauri Zan fito kan Shawall in nuna kaina sarari Wanda ya fasa taɓani wallah ban bai hakurii Tunda ga Shawall ban gudun ku ƴaƴan banzaa Dan Maliya ka kai Giwa A taba ka wane bauna Gamji Shawall mahassadan ka sunsha saraa Faduwarka sai yin tabara sarkin kowaa Matasa na ta yabo duk muna yabama kullum Yara da manya sumaa suna yabama kullum Har naji tsofaffi na yabama Shawall suma Har suna cewa zo ka karɓi ragama yafiii Dan Maliya ka kai Giwa A taba ka wane bauna Gamji Shawall mahassadan ka sunsha saraa Faduwarka sai yin tabara sarkin kowaa Dan Maliya ka kai Giwa A taba ka wane bauna Gamji Shawall mahassadan ka sunsha saraa Faduwarka sai yin tabara sarkin kowaa Dan Maliya ka kai Giwa A taba ka wane bauna Gamji Shawall mahassadan ka sunsha saraa Faduwarka sai yin tabara sarkin kowaa
Sanatçı: Safyan Na Zango
Türü: Belirtilmemiş
Ajans/Yapımcı: Belirtilmemiş
Şarkı Süresi: 6:12
Toplam: kayıtlı şarkı sözü
Safyan Na Zango hakkında bilgi girilmemiş.

Fotoğrafı